速報APP / 音樂與音效 / Mace Ta Gari

Mace Ta Gari

價格:免費

更新日期:2018-10-20

檔案大小:38M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:adamumusaduste@gmail.com

Email:https://www.blogger.com/blogger.g?blogID=6000945083336221951#editor/target=post;postID=6527568355274006618;onPublishedMenu=allposts;onClosedMenu=allposts;postNum=0;src=postname

Mace Ta Gari(圖1)-速報App

Wannan application na dauke da lectures akan dabi'u da kuma halaye na Mace Ta Gari wanda babban malamin musuluncin nan wato sheikh mohammad albani zaria ya gabatar, domin afanarwa ga yan uwa mata kai harda maza wajen su koyi halaye na kirki wanda zai taimaka musu wajen zama da mazajen su.Muna adduar Allah ubangiji ya jikan sheikh albani zaria ya sa aljanna ce makomar sa, mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kumaamfani da abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Abdullah Usman Gadon Kaya mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3

Mace Ta Gari(圖2)-速報App

sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen

sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam

sheikh Jafar Mahmud Adam tafser

Mace Ta Gari(圖3)-速報App

sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3

sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures

sheikh Ali Isah Fantami mp3

Mace Ta Gari(圖4)-速報App

sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim

sheikh Ali Isah Fantami lectures

sheikh Ahmad sulaiman quran recitation

Mace Ta Gari(圖5)-速報App

sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3

sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation

Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures

Mace Ta Gari(圖6)-速報App

Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi

sheikh mohammad bin usaman kano lectures

sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu

Mace Ta Gari(圖7)-速報App

sheikh haruna kabiru gombe

shiekh abubakar gumi.

sheikh usman abdullah gadon kaya.

Mace Ta Gari(圖8)-速報App

sheikh abdulrazak yahya haifan. da sauransu

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Mace Ta Gari(圖9)-速報App

Brief history about Sheikh Albani Zaria

The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria. He had his primary education in the area before he moved to Barewa College. He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State. Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria. Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children. He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria. He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria. Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria. Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.